Domin bude taron addinai;
Tehran (IQNA) Ahmad al-Tayeb, Sheikh Al-Azhar, ya je wannan kasa ne domin bude taron malaman addini karo na 7 a Nur-Sultan, babban birnin kasar Kazakhstan.
Lambar Labari: 3487756 Ranar Watsawa : 2022/08/27
Mutanen yankin na tuddan Gulan da yake a karkashin mamayar Isra’ila suna nuna kin amincewarsu da shirin kafa manyan fankokin samar da makamashi na Isra’ila a cikin yankunansu.
Lambar Labari: 3485445 Ranar Watsawa : 2020/12/09